Nieuws

Sunan Bello Turji ya karaɗe wasu sassa na Najeriya musamman a arewa maso yamma sakamakon masarautar fashi da makami da ya kafa a dazukan jihohin Zamfara da Sokoto. Garuruwa da dama da suka haɗa ...
Rikicin da ya ɓarke tsakanin gungun ƙasurgumin ɗan fashin daji Bello Turji da wasu 'yan fashi abokan gabarsa a Jihar Zamfara da ke arewacin Najeriya ya jawo kisan jagororin 'yan bindigar da ...